Ba za ku sake ganin Tsaka a gidanku ba idan kun yi wannan.
Don fitar da wannan halitta mai haɗari daga gidajenku Yi haka: Kawai ku hada gishiri da tafarnuwa (blended garlic) sai a zuba a ko’ina na dakin, da yardar Allah zai bar gidajenku har abada.
Karin bayani:
Kasamo tafarnuwa da gishiri saika shafe tafarnuwar da gishiri sai ka jejjefa ta akowanne bangare na gidan.
Da yardar Allah bazata sake dawowa ba.
Ina rokon duk wanda ya karanta don Allah yayi sharing saboda wasu su amfana.
Allah ya karemu daga mummunan aikinsa. Amin!