Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Fara Biyan FG Grant Loan ga Mutanen kasar
Wadanda zasu ci gajiyar sune matasa maza da mata da kaso hamsin cikin dari dama mata da kaso 70 cikin dari da masu fama da lalura ta musamman da kaso 30
An kirkiro Shirin ne da zummar rage radadin talauci daya addabi kasar sakamakon cire tallafin Mai da gwamnatin kasar ta nigeria tayi
Idan kana daga cikin wadanda basu yi rajista ba, to ga link a kasa.