YANDA ZAKAYI NIN VERIFICATION NA PRESIDENTIAL CONDITIONAL GRANT SCHEME (PCGS).

DA Farko Zaka Bi Wannan Link Din
https://www.fedgrantandloan.gov.ng/

Bayan Ya Bude Zai Ka Dana Wajen Da A Rubuta #Apply For Grant

Bayan Ka Dannan Zai Kara Bude Maka Wani Wuri Da Link A Tsakakiya.

Saika Danna Link Din Zai Bude Maka Wajen Da Zaka Fara Sa Numban Wanda Kayi Register Dashi Daga Nan Kuma Zai Dauko Bayanan Ka Sannan Za’a A Baka Wurin Da Zaka Saka NIN Dinka

Scroll to Top