Suwaye Iyayen Ummi Rahab

An haifi Ummi Rahab ne a ranar 7 ga Afrilu, 2014, a kasar Saudiyya, cikin dangin Hausawa musulma. Yar jihar Kaduna ce, inda ta taso tare da iyayenta da ‘yan uwanta. Ummi Rahab ta yi makarantun firamare da sakandare a jihar Kaduna. Babu wani tarihin da ya nuna ko tana cigaba da karatunta a jami’a.

Suwaye Iyayen Ummi Rahab

Suwaye iyayen ummi rahab

Bayanai sun nuna cewa iyayen Ummi sun hadu ne kuma suka yi aure a kasar Saudiyya, inda suka zauna har bayan haihuwar jarumar. Sai dai ba’a dade da haihuwarta ba suka dawo Nigeria. An ce mahaifinta ya rasu. Bayn  wannan, babu wani ƙarin bayani game da su kamar saboda jarumar ba ta kawo rayuwar dangin ta ga jama’a ba.

Hotunan Iyayen Ummi Rahab

Kamar yadda muka ambata, Ummi ba ta yawan bayyana bayanai game da danginta a Intanet. Amma a kasa shine hoton mahaifiyarta da ta taba yadawa a social media lokacin da ta sake haduwa da ita.

Suwaye Iyayen Ummi Rahab

KARANTA: Tarihin Ummi Rahab Jarumar Kannywood

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top