Ga Matasa: FGN tare da hadin gwiwar WEMA BANK sun bude portal na Batch 2 ta FGN/ALAT.

Shirin FGN-ALAT shiri ne da aka samar a yunkurin gwamnatin shugaba Bola Tinubu na samar da karin ayyukan yi na zamani ga matasan Najeriya. karfafa matasan kasar tahanyar basu ilimi, tabbatarda kwarewa da habakasu a fannin Digital Skill Innovation domin dogaro ga kai. Shirin FGN-ALAT shiri ne na hadin gwiwa tsakanin Bankin Wema da gwamnatin tarayyar Najeriya, ta ofishin mataimakin shugaban kasa. Masu nema dole ne su zama ‘yan Najeriya mazauna Najeriya kuma dole ne su kasance tsakanin shekaru 18 zuwa 35. Masu nema dole ne su sami na’urar dijital – wayar hannu, kwamfutar tafi-da-gidanka.

Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo gizo dake a kasa domin cikewa

https://fg-skillnovation.alat.ng/

Scroll to Top